速報APP / 音樂與音效 / Hancin Gauta 2017-Dr. Abdulkadir Ismail

Hancin Gauta 2017-Dr. Abdulkadir Ismail

價格:免費

更新日期:2018-07-10

檔案大小:75M

目前版本:1.0

版本需求:Android 4.1 以上版本

官方網站:mailto:zaidjaz10@gmail.com

Hancin Gauta 2017-Dr. Abdulkadir Ismail(圖1)-速報App

Wannan Manhaja ta kawo muku Shirin Hancin Gauta na shekarar 2017 wanda Gidan Radio na Rahama Radio FM Kano Nigeria ke shiryawa tare da Dr. Abdulkadir Ismail. Muna da manhajojin wannan shiri mai albarka na shekarun 2014, 2015, 2016 da ma sauran su.

Hancin Gauta 2017-Dr. Abdulkadir Ismail(圖2)-速報App

Ku Saurari shirin a saukake ba tare da kunna data ba. Da zarar kun sauko da shi kan wayoyin Salular ku zaku iya sauraron shirin a koda yaushe. Ku cigaba da bibiyar Shafin mu na ZaidHBB a nan Play Store don kasancewa tare da More wasu sababbin Manhajojin mu masu Fadakarwa, Wa'azantarwa, Nishadantarwa Harma da Ilmantarwa. Mun gode

Hancin Gauta 2017-Dr. Abdulkadir Ismail(圖3)-速報App

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan Playstore.

Hancin Gauta 2017-Dr. Abdulkadir Ismail(圖4)-速報App

Ku duba kundin Apps dina anan Playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa, fadakarwa, har ma da nishadantarwa. Ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Hancin Gauta 2017-Dr. Abdulkadir Ismail(圖5)-速報App

About Rahma Radio

Hancin Gauta 2017-Dr. Abdulkadir Ismail(圖6)-速報App

Rahma Radio was established as a privately owned Radio station on 97.3 MHz on the F.M band. It started its test transmission on Friday 12th August, 2011, after which all full commercial transmission commenced. The station broadcasts wide rang of programmes to satisfy our listener’s.

Our main focus is the promotion of business, commerce and social reorientation of society through effective and meaningful programmes. These programmes include but not limited to health, education, farming, capacity building and human development, with emphasis on women, youth and the physically challenges.